Chukwuma azikiwe biography definition
Chukwuma azikiwe biography definition pdf.
Chukwuma Azikiwe
Cif Chukwuma Bamidele Azikiwe (an haife shi a watan Fabrairun shekara ta 1940 -ya mutu a ranar 10 ga watan Mayun shekara ta 2015) jami'in diflomasiyyar Najeriya ne kuma jigo a siyasa .[1] Shi ne na biyu Owelle-Osowa-Anya na Onitsha kuma babban ɗan shugaban kasaNnamdi Azikiwe, wanda ya fara riƙe da sarauta.[2]
Ilimi da aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Azikiwe ya yi karatu a kwalejin Harvard inda ya shiga harkar tsere da fage (tsalle mai tsayi) kuma ya kammala a shekara ta 1963.
Ya sauke karatu daga Harvard Business School a shekara ta 1964.
Chukwuma azikiwe biography definition
Ya tsaya takarar gwamnan jihar Anambra a ƙarƙashin jam’iyyar Social Democratic Party a shekarar 1991. Bayan mahaifinsa ya rasu a shekara ta 1996, ya gaje shi a matsayin Owelle-Osowa-Anya na Onitsha na biyu.[3][4]
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Azikiwe ya rasu ne a asibitin Borommeo da ke Onitsha a ranar 10 ga Mayun shekara ta 2015 yana da shekaru 75 a duniya.
An